Wednesday, June 19, 2024

MATA MASU BUKATA TA MUSAMMAN SUN NEMI SHUGABA TINUBU YA NADA QUEEN TEJOUSHO MINISTAR JIN DADI

Daga Yusuf Mohammed Lawan, Gombe, 19/06 2024



Shugabar kungiyar, Mrs. Ada Tariff,  ta shaidawa manema labaru a karshen makon da ya wuce cewa "Tejuosho cikkekiyar amintacviyar mu ce, kuma uwar dakin mu mai matukar  jinkan nakasa da ita wacce a kullum a  shirye take da ta cike gurbin  minista na maaikatar jinkai da rage talauci”


Ta kuma kara da cewa  "Tejuosho zatayi duk abunyi don tabbatar da Samar da jamian kulawa da harkokin masu bukata na musamman a babbar cibiyar cigaban yankin  'Niger Delta' wato 'Niger Delta Development Commission' da ma sauran cibiyoyi da ofishoahin gimnatin tarayya Wanda aka gagara samarwa a lokaci mai tsawo" 


Shugaba Tinuba tuni ya bada umurnin dakatar da tshohuwar minister jin dadin al-unma da rage talauci kuma yabawa hukumar yaki da cin hanci da almundahananci da tattalin arzikin kasa damar ta  binciki duk  zargin cin hanci da almundahananci a maikatar.


“ Duk mun lura da yadda komai ya tsaya cif a maikatar jin dadi da rage fatara sakamakon dakatar da ministar da shugaba Tinubu yayi" inji Ada.


Rahoton Jaridar INN ya  bayyana karfin kungiyar hadin kan mata masu bukata ta musamnan din ya zagaye yankin kudu mask kudu dake kudancin Najeriya kuma yayan kungiyar sun had a da kurame, guragu, makafi, masu ciwon fata, kutare da masu fama da ciwon kashin baya.


Ada ta kara shedwa manema labaru manufar taron da take jagoranta 

Inda race" mun taru a nan babban birnin Yenaga, Jihar Bayelsa ne don muyiwa shugaba Tinubu godiya da tayashi murnar cika shekara daya a kan mulki, tare da tafiyar da kudurinsa na " Renewed Hope Agenda"


“kasancewar mu mata masu bukata ta musamman, muna amfani da wannan dama don mika godiyarmu ga uwar kasa, uwar gidan shugaban kasa, Sen. Remi Tinubu, First Lady of Nigeria, saboda namijin kokarin da goyon bayan da ta keyiwa shugaba Tinubu musamman a bangaren bunkasa harkar noma, da cigaban mata da matasa hade da masu bukata ta musamman dake duk fadin kasar Najeriya"

A


da ta ayyana masu bukata ta musamman a matsayin wadanda sukafi kowa rashin karfi a bainar jama'a, ta kuma yi nuni da yadda dakatar da tafiyar da harkokin maikatar jin dadi da rage talauci ya addabesu.

No comments:

Post a Comment

RAMADAN: Gov. Inuwa Yahaya Distributes Food Palliatives to PWDs in Gombe

Gombe State Governor, His Excellency Alh. Muhammadu Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe) has distributed large quantity of food palliatives to per...